Loan & Support
Kano State RRR Code
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Yan kano wannan shine naku dan haka saika shiga link din da yake kasa domin duba na unguwar da kake, sannan kuma ka lura dakyau bayan ka gama register akwai wani UNIQUE ID da zasu baka, kayi copy dinsa a ajiyeshi domin zaiyi maka amfani idan anzo shigar da bayananka
dan haka ka danna link din da yake kasa domin duba na unguwarka