An Sake Bude Sabon Tallafin Naira 5000 Na RRR Wanda Za a Bayar Na Wata 6
Assalamu alaikum Warahamatullah Barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka na HikimaTv
Kamar yadda kuka sani wannan Shiri na RRR, shirine wanda Gomnati ba shirya domin tallafawa matasa, da kudi naira Duba biyar, a kowane wata har na tsawon wata shida.
Wanda idan baku mantaba, tun a baya aka gabat da wannan tsarin wanda tuni de wasu daga cikin wanda sukayi Nasara sun faracin moriyarsa, ana haka kuma sai tsarin ya tsaya.
To a yanzu de haka wannan tsarin ya dawo, dan hakan idan bakayi Register ba a baya to yanzu zaka iya sakeyi, idan kuma da kayi to ba,a bukatar ka sakeyi domin kuwa an shigar da bayananka, amma idan da kayi Register kuma ba a karbi bayananka ba to zaka iya sakeyi.
Dan haka ga wasu daga cikin jihohin da aka sake basu damar yi, dan Haka saika duba jiharka domin ka shiga kaga na Jiharka saika duba na unguwar ku:
Note: Yayin daka gama Register, ka Lura dakyau akwai (Unique Id) da zasu baka anaso kayi copy dinsa ka ajiyeshi, domin idan anzo karasa Register zasu bukaci wannan Unique id din.
ku kalli videon domin ganin yadda zakuyi
Allah ya bada sa’a