Loan & Support

Jerin Shortlist na Nexit Loan na Wasu daga Cikin Jihohin Nigeria

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Barkanmu da wannan lokaci sannun mu da sake kasancewa daku a wannan channel:

Kamar yadda kuka sani wannan shiri na Nexit load, shiri ne da Za,a bayar da tallafin kudi na bashi ga wadanda sukayi aikin Npower na Bach A and B bayan an gama basu horo wato training.

A yanzu haka an saki shortlist na jihohi da kuma ranar da za,a fara gabatar da short list din da kuma.CENTER da za ayi training din,

Za a gabatar da training din a Ranar March 14th, 2022.

Ga jerin Shortlist na wasu daga cikin Jihohin Nigeria:

Wadannan sune na iya jihohin da muka samu, dan haka muna bada hakuri ga wadanda basuga na jihar suba, idan mun zamu zamu kawo muku, amma ku bincika na jihar taku kasancewar kowane jiha sune suke da alhakin fitar da nasu.

Allah ya bada sa’a

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!