NG CARES program Agent portal
Ka sani cewa kafin ka cike wannan form na zama agent na Ng cares, dole ne sai sun baka izinin zama agent din ta hanyar turo maka sako ta email ko kira ko number wayar.
Dan haka idan har sun baka izinin zama agent din to ga yadda zakayi.
Akwai code na kowace jiha da ake bukatar kayi amfani dashi a wajen cike form.Na zama agent, dan haka saika duba na jiharka kafin ka shiga link din da zaka cika din:
Ga jerin code na jihohin:
Katsina code C21
Kano code C20
Kaduna code C19
Zamfar code C37
Kebbi code C22
Bauchi code C06
Jigwa code C18
IMO code C17
Ebonyi code C12
Lagos code C25
Osun code C30
Delta code C11
Cross river C10
Kogi code C23
Kwara code C24
Nasaraw code C26
Niger code C27
Ogun code C28
Oyo code C31
Ondo code C29
Plateau code C32
Sokoto code C34
Taraba code C35
Yobe code C36
Abuja code C02
Adamawa code C03
Borno code C04
Anambra code C05
Bayelsa code C07
Benue code C08
Gombe code C16
Enugu code C15
Ekiti code C14
Edo code C13
Abia code C01
Bayan ka zabi code na jihar taka saika shiga apply dake kasa domin cika form din👇
Apply here
Allah ya bada sa’a