Kuyi Download na NIMC App wanda Zai Baka Damar Yin Screenshoot

Da wannan application din zaku iya fitar da katin dan kasarku ta hanyar screenshoot sannan kuje cafe ayi muku printing dinsa.
Kamar yadda kuka sani asalin wannan app din basu bada damar ayi screenshoot acikinsa ba, amma kasancewar mutane suna bukatar suga sunyi screenshoot na id card din nasu domin a fitar musu shi, shiyasa muka samar muku da wannan app din wanda zai baku damar screenshoot din.
Dan haka ga app din a kasa saiku danna Download dake kasa domin saukar dashi akan wayar ku
Download Nimc Personal ID
Bayan kunyi download dinsa saiku budeshi ku sanya NIN number ku, saiku danna NEXT daga nan zasu tura muku da otp ta number da kukayi Reg na NIN din, saiku copy kuzo ku shigar, shikkenan zai bude, sai kuyi screenshoot na Id Card dinku.
Allah ya bada sa’a
Ga bidiyo ku kalli yadda zakuyi