News

Kalli Yanda Wani Masoyin Banzema yasha Ruwan Kwata Sabo da Murna

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Wani matashi a jihar kano yayi wanka da shan ruwan kwata saboda murna dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa real Madrid karim benzema yaci kwallo jiya.

A jiya ne anka kwallo tsakanin Kungiyar farisan gamani wato psg da kungiyar real Madrid a cikin birnin Madrid inda kafin a tayi hutun rabin lokacin dan wasar kungiyar psg mbappe yaci kwallo daya inda ta tafi daya da babu 0:1.

Bayan dawowa hutun rabin lokacin ne kwallo ta sauya inda dan kasar faransa karim benzema ya zorawa psg kwallo har guda ukku a raga wanda wasar ta tashi 3:1 wanda abun ya baiwa duniya mamaki.

Ta dalilin hakan ne wanann matashin dan jahar kano yayi wanka kuma ya sha ruwan kwato saboda murna kungiyar su ta Madrid taci kwallo wanda abokan hamayya su ke cewa bazasu ci ba.

Yaci yayi wannan ne domin nuna murnasa ga dan wasan kwallon kafa karim benzema.

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!