Loan & Support

Yadda Zaku Nemi Tallafin Kasuwanci Tare da Lashe Gasar 1.4Million daga JustRite Nigeria

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Assalamu Alaikum Warahamatullah, Barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka HikimaTv.

Shugaban kungiyar JustRite Nigeria wato Ayodele Aderinwale Yana kira ga matasa ‘yan kasuwa da su nemi shiga Gasar Tallafin Kasuwanci ta JustRite Lodestar, Wanda Zasu iya samun damar lashe kyauta har ta Naira miliyan 1.5 zuwa kasa.

Abubuwan da Za a samu a wannan shirin:

  • Na daya: Naira miliyan 1
  • Na biyu: N750,000

Sannan Za a samu damar koyan abubuwan da suka danganci dabarun kasuwanci

Wadanda Suka Cancanshi Shiga Shirin

  • Matasa yan kasuwa
  • Daga dan Shekara 20 zuwa 35
  • Sannan ya kasance Kasuwancinka yana da Register
  • Duk wanda yake da niyyar habbaka kasuwancin sa shi zai cika shirin

Shiga Link din dake kasa don cikawa

Apply here

Ranar Rufewa: June 4 2022

Allah ya bada sa a

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!