Uncategorized
Ma’anar hacking
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Shine sarrafa ko amfani da account din wani
ta hanyar da bata dace ba ko mallakar abin
wani ba tare da izinin maishi ba.
Hacker shine wanda yakeyin Hacking.
Akwai Hackers Iri biyu
- White Hackers: Su wadannan hackers
sune wadanda suka kware wajen iya
hacking da kuma gano hanyoyin
maganinsu, sannan suna bada kariya ga
al’umma, irin wadannan hackers ana
samunsu a manyan kamfanoni da ma’aikatu,
da websites. d.s - Black Hackers: Su wadannan hackers
muna iya kiransu yan 419, Yan fashi ko
muce dasu mayaudara a duniyar computer.
Suna iya yi maka satar miliyoyi kana kaduna
suna Dubai, ko kana Sokoto suna Abuja,
suna iya hacking din data,facebook,s
kype,suna iya hacking na Atm nabanki ko
kuma eskimi account naka batare da ka sani
ba.
Shin yakamata na zama hacker??
Kalmar Hackers ta yawaita a bakin
samari da ‘yan mata masu harkar
tafiyar da kuma sarrafa computer
a wannan zamani, wannan kalma
ta yawaita a kusan ko wane lungu
da sako da duniya, kasantuwar yadda kowa
ya daukar wannan
kalmar, amma a yammacin duniyar
da kuma nahiyar turai kowa na jin
tsoron hackers kuma ba yason a
jingina ita wannan kalmar a gare
shi. Hasalima duk wanda ya san cewar
computer shi bata da
ingantaccen Antivirus software a
cikin babu abinda yake jima
Kwamfutarshi tsoro kamar
Hackers! Su waye Hackers a
ilmance? Zaka ji da zarar mutum ya san
computer ko kuma ya iya
sarrafata sosai sai kaji a na kiran
shi da kalmar harcker. A gaskiya
kalmar “hacker” tana da ma’anoni
da dama da kuma fassara iri-iri,
amma idan aka dawo akan harkar da ta
shafi computer kuma kana
son ka yi maganar hackers da
computer to bai wuce ta basu
ma’ana guda biyu ba wadanda su
wadannan ma’anoni biyun duk
kana bukatar saninsu. Kamar yadda aka
fasara kalmar hacker a
wani dictionary mai suna “Merriam-
Webster” “Hacker kwararren
masanin ilimin sarrafa computer
(programmer). Shi kuwa wannan
ma’ana da suka ba da ta kunshi kusan
mutane da dama masu
amfani da computer amma kuma
wadanda ba a tunanin zasu iya