Uncategorized

Sabbin Applications mafiya kyau a wannan watan 2023

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Assalamu alaikum warahmatullahi, yan uwa barkanmu da sake saduwa a wannan sabon bidiyon.
(Application na fako )
Reverse

A wannan lokacin mundawo muku da kalar wasu App wanda da a baya muke kawo ire irensu,wanda a gaskiya suna da matuƙar kyau kuma sannan zaka iya amfani dasu domin ka saka su a tic toc ko story domin nishadantar da mutane

YAYA AKE WANNAN ABUN?

Kawai bayan ka ɗauki Bidiyon ka kamar yanda muka kwatanta zaka danna wajan start, to dama a bidiyon ka kwatanta wani abu wanda zaka hulla shi izuwa wani waje wanda wannan App ɗin cikin burgewa ze dawo maka dashi,ka kuma burge mutane sosai da yanda ze mayar maka da bidiyon, kawai zakaga yana tafiya daga baya zaka iya zaɓar Music da zaka saka masa ko filter da sauransu, kai tsaye ze maka aikinka ya gama ya futar maka da bidiyon ka yanda muka kwatanta.

idan kanasan Downloading wannan App ɗin.

Download Now

(Application NA BIYU)

Whatspoiler App

Wanna App ɗin beda nauyi ko kaɗan sannan yanada sauƙi da kuma amfani matuƙa, wataran zakaga ɗan Adam yanasan sirri sosai ta yanda zakaga, yanasan tura saƙo amma besan a gani, a yanayi na wayoyinmu kuwa idan ka tura saƙo zaka fara ganinsu daga screen, ta yiwu tana hannun wani wayar ko bata kusa dakai wani yazo ya ɗauka ko kuma ma ta aro ce, abubuwa dai da yawa, to wannan App ɗin ze taimaka wajan idan ka shiga cikinsa ka rubuta sako ze nuna maka wajan Copy na duk abinda ka rubuta,sannan kuma kana aikawa ze nuna maka Read more… ta yands wands ka turawa se ya danna za’a ga abinda aka rubuta domin kare sirrikanku.

Idan kanasan downloading wannan App ɗin

Download Now

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!