Uncategorized
Yadda Zaka Cika Aikin Kidaya (NPC)
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Kamar yadda kuka sani duk wata hukuma ko masana’anta ko wani abune ma dai idan za ayi Dole akwai wasu ka’idojin da suke sakawa
To Haka hukumar Kidaya Ta Kasa ta saka wasu ka’idojin da indai zaka cika wannan aikin Dole sai ka cika su
Abubuwa da ake bukata wajen cika aikin
- Nin
- results qualification
- Photo
- Gmail
- Phone number
- Guidance
- Hukumar ta sanya wajen da Dole sai ka saka sunan wani guidance naka
- Mahaifi
- Mahaifiya
- Ko yayan ka ko wani dai Dan uwanka
Ana bukatar
- Full name nasu
- Phone number
Grantor
Hukumar ta sake karawa da lalle sai kana da grantor sannan zaka Sami damar submit na naiman aikin da kake a hukumar
Shi Kuma grantor Dole sai ya kasance daga cikin mutanen Nan
Mai mulkin gargajiya wato sarauta
Daga Kan Mai anguwa zuwa sarki zaka iya amfani da daya daga cikin su
Ko mallamin addini
Ko Kuma wani babba a cikin Ma’aikatan gwamnatin
- Ana bukatar
- Full name nasu
- Phone number
Da zarar ka mallaki wannan Abubuwan sai ka Shiga wajen da aka rubuta apply now domin cikawa