YADDA ZAKA CIRE PASSWORD NA MEMORY AWAYA KIRAR ANDROID
Assalamu alaikum warahmatullah a Yau In shaa Allah Zan yi Bayani Ne
Game Da Yanda Zaka Cirema
Memory Card Password Din Da Aka
Riga A Manta,
Wannan Shine Hanya Mafi Sauri Da
Kuma SauQi Sosai,
Wannan Hikimar Akan Iya Yinta Ne
Ta Hanyar Amfani Da Wayan
Andriod,
Kawai Kabi Wadannan Hanyoyin
Da Farko Kawai Kasa Memory
Card Din Da Yake Da Passward Din
Cikin Wayar Andriod
Saika Bude Wani Application
Mai Suna ES File Explorer Idan Kuma
Baka Dashi Sai Sakayi dowloading
Saika Duba Folder Mai Suna
mmcstore
Saikayi Rename Dinsa
Daga mmcstore Izuwa mmcstore.txt
Kaga Ka Kara .txt Kenan
Daga Nan Zaka Iya Ganin
Passward Din Memory Card Din
Dakasa, Saika Rubuta Kayi Copy
Dinsa
Saikaje Kan Memory Card Din Ka
Danna Option Saika Shiga Remove
Memory Card Passward, Saika Yi
Paste Din Passward Din Daka Riga Ka
Copy.
Shikenan Ka Kammala