Uncategorized
Sabon Tallafin Karatu Daga Kamfanin NNPC Da SDPC Zuwa Ga Masu Karatun Degree Na Farko
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Assalamu Alaikum barkanmu da sake saduwa awannan feji mai albarka kamar kullum yadda muka saba kawo muku irin wadannan damar maki Idan tasamu daga kowani bangare kama daga gwamnati ko kamfani ko wasu kungiyoyin dasuke bada gudunmawa ga al’umma dasauran bangarori baki daya.
Ayau munatafe da wata dama da akasamu daga kamfanin dake sarrafa mai wato NNPC hadin gwiwa da SDPC zasu bada tallafin karatu ga masu Karatun degree na farko awani sabon shiri dasuke na tallafawa dalibai dake fadin nijeriya baki daya.
Wadanda zasu iya cin gajiyar shirin sunhada da masu kyakykyawan point wato CGPA daga 3.5 zuwa Sama da haka. Yakuma kasance a ajin farko ko na biyu akaratunsa.
Domin cikawa sai ka danna apply dake kasa👇