Opera Shake And Win Is Back Sabuwar Hanyar Da Zaka Samu Sama Da ₦10,000 Ta Hanyar Jijjiga Wayarka.
Opera Shake And Win Yadda Zaka Samu Sama Da 10000 Ta Hanyar Jijjiga Wayarka Sabuwar Hanya.
Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Saduwa Daku A Wannan Shafi Namu Mai Albarka Hikimatv.
A Cikin Posting Dinnamu Nayau Zamu Kawo Muku Cikakken Bayani Akan Dawowar Shake And Win Da Opera Mini Suke Bayarwa A Duk Shekara.
Kamar Yadda Mutane Da Dama Sukayi Wannan Abu A Karshen Shekarar Data Gabata Kuma Suka Samu Alheri Haka Yanzuma Wannan Damar Ta Kara Dawowa.
Sai Dai Ba Kamar Wancan Lokacin Da Har Wayoyin Android Suke Badawaba, A,a A Yanzu Iya Kudi Kawai Suke Badawa.
Shima Kudin Baya Wuce Naira Dubu Goma Shine Mafi Yawa.
Sai Dai A Yanzu Abin Yafi Zuwa Da Sauki Akwai Box Da Dama Wanda Shaking Daya Zakayi Kasamu Wannan Kudin.
Saboda Haka Zamu Ajiye Muku Link A Karshen Wannan Posting Din Saiku Danna Kan Link Din Zai Kaiku Playstore Saiku Danna Install.
Bayan Kayi Installing Sai Kayi Open Daga Nan Zakaga Wata Alama Ta Hannu Daga Kasa A Bangaren Hannunka Na Dama Saika Danna.
Kana Dannawa Zaiyi Searching Saika Dan Jira Zai Watsoma Wurin Da Zaka Jijjiga Wayarka Ko Kuma Ka Daddana Wurin Da Aka Rubuta ” SHAKE ” Kana Dannawa Zai Budema Abinda Kasamu.
Wani Akwatin Saika Bude Bangarori Guda Shida Kafin Kasamu Abinda Yake Ciki, Wani Kuma Kadawa Daya Zakayi Kasamu.
Kadda Ka Manta Idan Kayi Shake Wato Ka Jijjiga Wayarka Ko Ka Danna Shake Zasu Baka Wurin Da Zaka Saka Phone Number Naka.
Kadda Ka Damu Idanma Katabayi Da Ita Kasaka Kawai idanma Sabuwace Kasaka Sai Kayi Next Koka Danna Alamar Go Ta Keyboard Din Wayarka.
Daga Nan Zasu Turoma Code Na Verification Saika Saka Shikenan Daga Nan Zasu Rika Baka 1 Shake Wato Jijjiga Waya Sau Daya Duk Bayan Awa Hudu.
Idan Kuma Kana Bukatar Samun Jijjigawar Da Yawa Saikayi Copy Na Link Dinka Ka Turawa Wani Yayi Register.
Idan Kasamu Nasarar Lashe Wani Abun Zakaga Sun Baka Hanyar Da Zakabi Domin Kacira.
Hanyar Dai Guda Biyuce Akwai Katin Waya Wanda Zasu Baka Numbobin Suce Kasaka A Wayarka Sai Kayi Dialing.
Hanya Ta Biyu Kuma Itace Ta Hanyar Amfani Da Opay Account Wanda Bakowane Yake Dashi Ba.
Idan Na Opay Account Kasamu Zaka Iya Tuntubata Ta Number Din Wayata Domin Cirema Kudinka.
Allah Yabamu Sa,a Ameen.