Yadda Ya Zakayi Amfani Da At Player, Player Din Datafi Kowace Features A Wannan Shekara Ta 2022.
Yadda Ya Zakayi Amfani Da At Player, Player Din Datafi Kowace Features A Wannan Shekara Ta 2022.
Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Saduwa Daku A Cikin Wannan Shafi Namu Mai Albarka Hikimatv.
A Darasin Namu Nayau Zamu Kawo Muku Cikakken Bayani Akan Yadda Zakuyi Amfani Da At Player Ku Saurari Dukkan Wakokin Da Kuke Bukata.
Kadan Daga Cikin Abubuwan Da Wannan Player Ta Kunsa Sun Hada Da Download Na Sauran Wakokin Da Kake Bukata Ta Cikinta.
Amma Ana Bukatar Yakasance Datar Wayarka A Bude Take Kuma Yakasance Kana Da Active Data Wato Datar Da Takeyimaka Komai Da Komai.
A Cikin Wannan Player Zaka Iya Sauraren Dukkan Wakokin Dake Kan Wayarka Batare Da Ka Bude Datar Wayarka Ba.
Abu Na Uku Shine Akwai Gidajen Radio Online, Wato Wadanda Ake Amfani Da Data Wurin Saurarensu.
Wannan Player Ba,a Anan Ta Tsayaba Tana Da Abubuwa Naban Mamaki Da Yawa Mudai Mun Kawo Muku Iyakacin Abinda Muka Lalimo Kenan.
Saboda Haka Muna Baku Dhawarar Kusauke Wannan Player Akan Wayoyinku A Wannan Lokaci.
Yanzu Zamu Dora Muku Link Na Wannan Player Inda Muke Fatan Zaku Kasance Da Wannan Shafi Namu Akowane Lokaci.
Amma Kafin Mu Sakar Muku Da Link Din Wannan Application Muna Fatan Zaku Danna Alamar Allow Na Notification Domin Sanar Daku Dazarar Mun saki Wani Sabon Darasi Mungode.
Ga Link Dinnan Saiku Danna Wurin Da Aka Rubuta Download Now Domin Saukar Da Wannan Application Akan Wayoyinku Cikin Sauki.