Yadda Zakasan Farashin Doller Pound Ko Coins Na Bankin Kasar Da Kake Rayuwa A Cikinta
Yadda Zakasan Farashin Doller Pound Ko Coins Na Bankin Kasar Da Kake Rayuwa A Cikinta.
Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Saduwa Daku A Wannan Shafi Namu Mai Albarka Hikimatv.
A Darasin Namu Nayau Zamu Kawo Muku Cikakken Bayani Akan Yadda Zakasan Darajar Kudin Kowace Kasa Kai Tsaye.
Sannan Wannan Farashi Bawai Farashi Ne Wanda Yan Bakar Kasuwa Suke Sayaba A,a Farashi Ne Wanda Bankuna Na Kasa Suke Saya.
Idan Misali Kanaso Kasan Nawa Ne Darajar Dala Daya A Kudin Nigeria, To Bayan Kayi Installing Na Wannan Application Saikayi Open Dinsa.
Idan Kashiga Cikinsa Zakaga Wurin Tambarin Kasashen Duniya To Misali Idan Kanaso Kasan Farashin Dala Daya A Kudin Nigeria.
Abinda Zakayi Shine Zaka Taba Wurin Alamar Kasa Ta Farko Saika Zabi United State, Idan Kuma Akanta Wurin Yake To Saika Barshi Hakanan.
Wuri Na Biyu Kuma Wanda Yake Daga Kasan Wannan Shine Wurin Dazaka Danna Domin Zaban Kudin Kasarka.
Misali Idan Kai Dan Nigeria Ne Saika Taba Nigeria, Ma,ana Shine Kanaso Kasan Darajar Dala Zuwa Naira.
Wannan Shine Dalilin Dayasa Aka Tsara Cewar Tambarin Tutar America Zai Taho A Farko Sannan Saina Kasarka Kona Kasar Da Kake Bukatar Sanin Kudinta.
Wannan Kenan Dangane Da Wannan Application Sannan Zakaga Wannan Application Yana Matukar Kama Da Calculator.
Yanzu Zamu Ajiye Muku Link Dinsa Domin Mai Bukata Yasamu Damar Saukar Dashi Akan Wayarsa Cikin Sauki Kuma Ta Hanyar Danna Download Now.