Yadda Zaka Saurari Gidajen Radio Na Sama Da Kasashe Guda Dari Biyu 200 Stations
Yadda Zaka Saurari Gidajen Radio Na Sama Da Kasashe Guda Dari Biyu 200 Stations.
Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Saduwa Daku A Wannnn Shafi Namu Mai Albarka Hikimatv.
A Cikin Darasin Namu Kai Tsaye Zamu Kawo Muku Cikakken Bayani Akan Yadda Zaka/Ki Samu Damar Sauraren Kowane Gidan Radio Da Kake/ki Bukata Online.
Abinda Ake Bukata Kawai Shine Yakasance Kana Da Active Data, Wato Data Mai Kyau Bawai Datar Whatsapp Ko Facebook Ko Tiktok Ko Instagram Ba.
A,a Datar Da Takeyin Komai Da Komai Datar Da Zaka Iya Hawa Youtube Ko Facebook Ko Google Ko Wani Abun Kai Ita Wannan Datar Yakasance Tana Komai Da Komai.
Kai Tsaye Idan Kasamu Damar Sayen Wannan Data To Zaka Iya Sauraren Wadannan Tashoshi Both Wadanda Ke Kasarka Dama wadanda Ke Outside Din Kasarka.
Sannan Bugu Da Kari Zaka Iya Zaban Yaren Da Kakeson Sauraren Wannan Gidan Radion Da Kake Bukatar Saurara.
Saboda Haka Yana Da Kyau Kasamu Damar Saukar Da Wannan Application Akan Wayarka.
A Karshen Wannan Darasi Zamu Ajiye Muku Link Din Wannan Application Din Domin Kusamu Damar Saukar Dashi Kai Tsaye A Cikin Wayoyinku.
Amma Kafin Mu Ajiye Muku Link Din Wannan Application Din Muna Fatan Zaku Danna Alamar Allow Na Notification Din Dake Bayyana A Cikin Wannan Shafi Namu A Duk Lokacin Da Kuka Kai Ziyara.