Download

Yadda Wannan Application Zai Fassara Maka Duk Wani Rubutu Da Kakeso Daga Wani Yaren Zuwa Wani Yaren

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Yadda Wannan Application Zai Fassara Maka Duk Wani Rubutu Da Kakeso Daga Wani Yaren Zuwa Wani Yaren.

Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Saduwa Daku A Cikin Wannan Shafi Namu Mai Tarin Albarka Hikimatv.

A Darasin Namu Nayau Zamu Kawo Muku Cikakken Bayani Akan Wata Manhaja Ko Ince Application Wanda Zakayi Amfani Dashi Idan Kanason Fahimtar Wani Yare Da Baka Sani Ba.

Amma Kafin Mu Kawo Muku Cikakken Bayani Akan Wannan Application Muna Fatan Zaku Danna Alamar Allow Na Notification Din Dake Bayyana A Duk Lokacin Da Kuka Shiga Wannan Shafi Namu Mungode.

Da Farko Dai Shi Wannan Application Ko Ince Manhaja Tana Da Matukar Amfani Ga Wadanda Basa Fahimtar Yare Irin Na Turanci, France Ko Arabic.

Kai Koma Dai Wane Yare Ne Kaga Anyi Rubutu Dashi Kuma Kake Son Sanin Abinda Ake Nufi Ko Bayanin Da Akeyi To Zaka Iya Amfani Da Wannan Application Domin Ya Fassara Maka Wannan Yaren Zuwa Yaren Da Kake Bukata Ko Kakeji.

Misali Bakajin Yaren Larabci Kuma Sai Kaga Bayani Ko Wata Magana Da Larabci Kake So Kasan Abinda Ake Nufi Da Hausa To Wannan Application Zaiyi Matukar Taimaka Maka.

Amma Ka Fara Download Na Application Din Daga Baya Saika Kalli Videon Yadda Ake Saita Tare Da Amfani Da Wannan Application.

Zamu Ajiye Muku Link Din Wannan Appliaction A Kasa Kafin Daga Baya Mu Ajiye Muku Link Din Videon.

Ga Link Din Application Din Nan Saiku Danna Wurin Da Aka Rubuta Download Now.

Ga Link Din Videon Saiku Kalla Domin Ganin Yadda Zaku Saita Wannan Application Dakuma Ganin Yadda Ake Amfani Dashi.

Download Tap To Translate Now

Danna Wurin Da Aka Rubuta Kalli Videon.

👇👇👇👇👇

Kalli Videon Anan

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!