Download

Yadda Zakayi Blocking Na Kiran Da Akayima Da Private Number A Wayarka Ta Android

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Yadda Zakayi Blocking Na Kiran Da Akayima Da Private Number A Wayarka Ta Android

Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci, sannunmu da sake saduwa daku a wannan shafi namu mai albarka hikimatv.

A cikin darasin namu nayau zamu kawo muku bayani akan yadda zaku hana duk wani kira da bakwa bukata shigowa cikin wayarku.

Amma kafin mu kawo muku cikakken bayanin muna fatan zaku danna alamar allow na notification din dayake bayyana a cikin wannan shafi namu Akowane Lokaci.

Sannan A Karshen Wannan Darasi Namu Ko Ince Bayani Namu Zamu Ajiye Muku Link Na Wannan Application Domin Kusamu Saukin Saukar Dashi Mungode.

Da Farko Zakuyi Download Na Wannan Application Bayan Kun saukar Dashi Akan Wayoyinku Saikuyi Installing Nasa, Bayan Kunyi Instalking Saikuyi Open.

Bayan Kunyi Open Saiku Saikuyi Ta Danna Alamar Next Idan Ya Tambayeku Allow Saiku Danna Daga Nan Zaikaiku Zuwa Cikinsa Inda Zakuga Dukkan Contact Dinku.

To Daga Nan Shikenan Ka Gama Komai Matukar Aka Kiraka Da Private Number To Take Wannan App Zaiyi Block Na Wannan Kira Tana Ring Zata Katse Baza Yabari A Dameka Ba.

Amma Wannan Zaiyi Aikine Kawai A Bangaren Private Call Babu Ruwansu Da Bangaren Sauran Kira.

Mongode Mungode Saimun Hadu Daku A Wani Sabon Darasin Anan Gaba, Inda Muke Fatan Zaku Kasance Da Wannan Shafi Namu Mai Albarka Hikimatv.

Ga Link Din App Din Nan Saiku Danna Wurin Da Aka Rubuta Download Now Domin Sauke Wannan Application Cikin Sauki.

Download Now

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Check Also
Close
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!