Yadda Zaka Kalli Live Sports Match Cikin Sauki Ta Hanyar Amfani Da Live Score 808 App
Yadda Zaka Kalli Live Sports Match Cikin Sauki Ta Hanyar Amfani Da Live Score 808 App
Assalamu Aaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Saduwa Daku A Wannan Shafi Namu Mai Albarka Hikimatv.
A Darasin Namu Nayau Kamar Kullum Zamu Kawo Muku Bayani Akan Yadda Zaku Kalli Wasannin Kwallon Kafa Live Ta Hanyar Amfani Da Wannan Manhaja Ta Scorelive 808 Cikin Sauki.
Wannan Manhaja Tana Da Matukar Saukin Amfani Fiye Da Kowace Manhaja Wato Application Da Muka Kawo Muku A Baya.
Idan Harka Samu Damar Mallakar Wannan Manhaja To Zakayi Matukar Farin Ciki Wurin Amfani Da Ita, Sannan Zakayi Mamakin Yadda Take Da Sauki Wurin Shan Data Dakuma Amfani.
A Karshen Wannan Darasi Zamu Ajiye Muku Link Na Wannan Application Domin Kusamu Sauki Wurin Saukar Dashi Akan Wayoyinku Na Android.
Amma Kafin Mukai Ga Baku Damar Download Na Wannan Manhaja Muna Fatan Zaku Danna Alamar Allow Na Notification Din Da Take Fitowa A Duk Lokacin Da Kuka Shiga Wannan Shafi Namu Mungode.
Har Ila Yau Wannan Application Na Kallon Wasanni Yana Da Matukar Amfani Sannan A Cikinsa Zaka Iya Kallon Basket Ball Da Wasu Wasannin Kuma Duk Live.
A Bangaren Wasanni Da Zarar Kasamu Damar Yin Installing Na Wannan Application Kayi Open To Zaka Fara Ganin Dukkanin Wasussukan Da Za,a Take A Wannan Rana Sannan Zakaga Duk Wasannin Da Akeyi A Wannan Lokaci.
Kana Danna Kan Wasan Da Kake Son Ka Kalla Akwai Wani Dan Abu Da Zakayi Mai Sauki, Amma Idan Baka Sanshi Ba To Yana Da Matukar Wahala.
Wannan Abu Ba Komai Bane Face Jan Wata Yar Alama Izuwa Cikin Yar Uwarta Dake Gaba.
Misali Zakaga Wata Alama A Jikin Hoto Idan Kuma Ka Kalli Gabanta Zakaga Wata Irinta Sak, Sai Dai Ita Ta Dan Shiga Duhu-Duhu, To A Kasa Kuma Za,a Nunama Wata Yar Alama Wanda Zaka Danneta Kajata Zuwa Gaba Har Dai Zuwa Cikin Wannan Box Din Da Aka Sakama.
Kana Sakata A Ciki Saika Saki, To Take Zasuce Successful, Daga Nan Zaka Fara Kallon Wannan Wasa.
Abinda Yasa Suka Saka Wannan Abun Shine Domin Security Na Kadda Wani Yayi Musu Kutse Kunga Kuwa Suna Da Gaskiya.
Yanzu Zamu Ajiye Muku Link Din Wannan Application Domin Kusamu Damar Saukeshi Akan Wayoyinku Cikin Sauki.