Uncategorized
Yadda Zaka Sayi Data 1GB Akan ₦100 5GB Akan ₦500 A Layin MTN
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Assalamu Alaikum jama’a barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.
A yau nazo muku da wata hanya wanda zaka sayi data 1gb akan ₦100 kokuma 5gb akan ₦100 a layin MTN.
Wannan wata damace da kamfanin mtn suka fitar da ita domin saukakawa masu amfani da layin ta hanyar sayar musu wannan data a farashi mai sauki domin jin dadin masu amfani da Layin MTN.
Danna Link din dake kasa domin ganin yadda zaka sayi datan👇
Buy 1GB ₦100 5GB ₦500 Here
Idan ka shiga bayan ya bude anan ne zakaga cikakken bayani akan yadda zaka sayi datan cikin sauki.
Allah ya taimaka