Download

Daga Yau Babu Wanda Zai Kara Sanin Sirrinka Dake Cikin Wayar Android

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Daga Yau Babu Wanda Zai Kara Sanin Sirrinka Dake Cikin Wayar Android

Jama,a Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Saduwa Daku A Cikin Wannan Shafi Namu Mai Albarka Hikimatv.

A Darasin Namu Nayau Zamu Kawo Muku Darasi Ne Akan Wata Calculator Mai Dauke Da Abin Mamaki.

Hakikanin Gaskiya Wannan Calculator Tana Da Matukar Amfani Domin Idan Kana Amfani Da Ita Zaka Kasance Cikin Matukar Farin Ciki.

Dalilin Dayasa Nace Zakayi Farin Ciki Shine, Saboda Amfanin Ko Abubuwan Da Wannan Calculator Take Dauke Dasu.

Abu Na Farko Shine, Idan Harka Samu Nasarar Mallakar Wannan Calculator To Zaka Iya Boye Duk Wata Video Taka Wanda Bakaso Wani Yagani, Walau Videonka Na Sirri Tsakaninka Da Budurwarka, Ko Wani Film Da Bakaso Wasu Su Gani Barantana Suce Ka Tura Musu, Kai Kodai Wani Video Naka Na Sirri.

Abu Na Biyu Shine, Zaka Iya Boye Duk Wasu Hotuna Naka Na Sirri, Walau Wadanda Kukayi Kaida Budurwarka Ko Wasu Hotunan Nata Da Bakaso Wani Yagansu.

To Zaka Iya Boyesu Ta Hanyar Amfani Da Wannan Calculator Batare Da Wani Yakawo Ko A Kansa Cewar Akwai Wani Abu A Cikintaba.

Abu Na Uku Shine, Audio Ta Iyu Akwai Wasu Wakoki Ko Wasu Voice Chart Da Kakeso Wanda Kukayi Da Girl Dinka Amma Bakaso Wani Yajisu, To Zaka Iya Boyesu Duk Ta Hanyar Amfani Da Wannan Application Mai Suna Calculator.

Abu Na Gaba Shine Applications, Idan Kana Da Wasu Applications Wadanda Bakaso Wani Ko Wata Su Gansu To Suma Zaka Iya Boyesu Ta Hanyar Amfani Da Wannan Calculator.

Abu Biyar Shine Document, Idan Kana Da Wasu Document Files Wadanda Suma Bakaso Wani Ya Gansu To Zaka Iya Boyesu Ta Hanyar Amfani Da Wannan Application Na Calculator.

Sannan Zaka Iya Sawa Wasu Application Din Da Bakason Ana Hawansu A Lokacin Da Wayar Bata Hannunka Security Duk Ta Hanyar Amfani Da Wannan Calculator.

Sannan Zaka Iya Daukan Hoto Direct Ko Ince Kai Tsaye Daga Cikin Wannan Calculator Kuma Ka Boyeshi A Cikinta.

Wani Abun Burgewa Shine Zaka Iya Yin Backup Wato Kadora Dukkan Abubuwan Da Bakaso Ka Rasasu Ta Cikin Wannan Calculator.

Duk Wadannan Abubuwa Suna Nan A Cikin Wannan Calculator Zamu Ajiye Muku Link Din Wannan Application Anan Kasa.

A Cikin Wannan Application Ba,ayin Screenshot Saboda Tsaro Badan Tsoro Ba, Kai Akwaima Abubuwanda Banyi Muku Bayani Akansu Ba.

Saboda Yawan Lokacin Dazan Dauka Ina Ta Sambado Wadannan Bayani Shiyasa Na Takaita Shi Haka.

Note : Abinda Yakamata Kusani Shine Kana Shiga Cikinta Bayan Ka Gama Saka Security Wato Password Din Da Kake Bukata.

To Idan Kuma Ka Dawo Zakaga Cikin Application Din Kamar Calculator Babu Wani Wuri Ko Wata Alama Da Zata Nunama Na Cewar Ansa Security To Anan Kai Kuma Saika Danna Ko Kasaka Password Dinnaka Saika Danna Alamar “=” Equel To, Shikenan Sai Dai Ka Ganka A Cikin Wannan Wuri Daka Boye Abubuwanka.

Ga Link Din Wannan Application Saika Danna Wurin Da Aka Rubuta Download Now.

Download Now

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!