Yadda Zaka Samu Kyautar 150MB Kullum Akan Layin MTN Wanda Zaiyi 7 Days.
Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Saduwa Daku A Wannan Shafi Namu Mai Albarka Hikimatv.
A Cikin Darasin Namu Nayau Zamu Kawo Muku Cikakken Bayani Akan Yadda Zaku Samu Kyautar 150 Mb A Kullum.
Kadda Ku Manta Ku Dinga Yin Comment Fa Dacewa Ba,a Baka Ko Ba,a Baki Wannan Mb Ba, Domin Layi Sukebi Sai Sunzo Kanki Ko Kanka Iya Kaci Dai Kafara Amfani Da Wannan Application Mai Suna Tiktok Lite Daga Yanzu Domin Kadda Ayi Babu Kai.
Wannan Dai Wani Sabin Tsari Ne Da Wannan Kamfani Shima Ya Tsara Domin Ragewa Mutane Faman Yawan Sayen Data.
A Baya Dai Idan Baku Manta Ba Kamfanin Facebook Suma Sun Fitar Da Irin Wannnn Tsari Amma Akan Facebook Kawai.
Facebook Suna Bada Kyautar 50Mb Domin Yin Free Basic Batare Da Kana Ganin Hotoba.
Hakika Wannan Abun Da Kamfanin Facebook Yayi Ya Sanya Miliyoyin Mutane Cikin Jindadi Da Walwala.
Domin Wata Rana Mutane Suna Rasa Datar Da Zasu Hau Facebook Amma Sakamakon Wannan Dama Da Suka Samu Daga Kamfanin Facebook Sai Gashi Suna Iya Hawa Facebook Din Harma Suyi Charting.
To Kamar Yadda Kamfanin Facebook Ya Samo Wannan Tsari Hakama A Yau Kamfanin Kallon Video Na Tiktok Shima Yayi La,akari Da Irin Kudaden Da Al,umma Suke Kashewa Wajen Sayen Data Yace Bari Yadan Rage Musu Yawan Sayen Datan Da Sukeyi Kullum.
Duk Da Dai Abinda Suka Bada Bawani Dayawa Bane Idan Mukayi La,akari Da Yawan Datar Da Wannan Shafi Na Tiktok Ke Shanyewa Amma Munsan Za,a Rage Domin Masu Iya Karin Magana Nacewa Da Babu Gara Ba Dadi.
To Wannan Dalili Shiyasa Mukayi Kokarin Zakulo Muku Wannan Posting Domin Kuna Dan Rage Radadin Wannan Yanayi Da Ake Ciki Duk Da Munsan Su Wasu Babu Abinda Yake Damunsu.
Wannan Manhaja Kuwa Ba Kowacce Bace Face Tiktok lite wato Wadda Muka Kawo Muku Labarinta A Posting Dinmu Na Baya.
Suna Bada Duk Wannan Garabasa Ne Domin Mutane Suci Gaba Da Amfani Da Wannan Application Nasu Fiye Da Ainishin Manhajar Ko Ince Application Na Tiktok Normal.
Idan Har Kayi Register Da Tiktok Lite Kuma Kana Dan Hawa To Akwai Lokacin Da Zakaga Sun Nunama Wani Shafi Tare Da Umartarka Cewar Kasaka Number Din Wayarka Guda Daya Wadda Kakeso Kullum Suna Baka Kyautar Wannan Mb.
Sai Dai Abinda Akeso Kasani Anan Shine Wannan Mb Baya Amfani Ako Ina Sai A Iya Shafin Tiktok.
Amma Zamuyi Kokari Anan Gaba Mu Samo Muku Hanyar Da Zaku Samu Damar Amfani Dashi A Ko Ina Saiku Kasance Da Wannan Shafi Namu Mai Suna Hikimatv.
Ga Link Din Wannan Application Ko Ince Manhaja Saiku Danna Wurin Da Aka Rubuta Download Now Domin Saukar Dashi Izuwa Kan Wayoyinku.