Download

Yadda Zaka Kare Wayarka Ta Android Daga Kamuwa Da Cutar Virus Cikin Sauki Batare Da Kabiya Ko Sisi Ba.

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Yadda Zaka Kare Wayarka Ta Android Daga Kamuwa Da Cutar Virus Cikin Sauki Batare Da Kabiya Ko Sisi Ba.

Jama,a Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Saduwa Daku A Cikin Wannan Tasha Tamu Mai Albarka Hikimatv.

A Cikin Kasaitaccen Darasin Da Muka Kawo Muku Ko Zamu Kawo Muku A Yau Zamu Kawo Muku Cikakken Bayani Akan Yadda Zaka Kare Wayarka Ta Android Daga Kamuwa Da Cutar Bayiros.

Amma Kafin Mukai Gayi Muku Cikakken Bayani Akan Yadda Zakuyi Amfani Da Wannan Application Muna Fatan Zaku Karanta Wannan Bayani Tun Daga Farko Har Karshe Domin Fahimtar Yadda Abin Yake Dalla-dalla.

A Darasin Namu Nayau Zamu Kawo Muku Cikakken Bayani Akan Yadda Zaka Mallaki Wannan Application Ba Tare Da Kabiya Ko Sisi Ba.

A Ka,ida Dai Wannan App Na Sayarwa Ne Saikabiya Sannan Zakayi Amfani Dashi, Amma Saboda Wasu Yan Dabaru Da Aka Yimasa Sai Ake Iya Amfani Dashi Kai Tsaye Batare Da Kabiya Komaiba.

Wannan Application Dai A Ainishin Kan Computer Aka Sanshi Amma Kwatsam Sai Gashi Yanzu Ansamu Na Wayar Android.

Mafiya Yawan Masu Amfani Da Computer Sun San Da Wannan Application Kuma Suna Matukar Jindadin Amfani Dashi Sosai Da Sosai.

Wannan Dalilin Ne Yasa Muka Samo Muku Wannan Manhaja Domin Kusamu Damar Kawar Da Duk Wata Matsala Ko Virus Daya Hau Kan Wayoyinku Na Android.

Tayaya Virus Yake Hawa Kan Wayar Mutum ?

Bayiros Yana Hawa Kan Wayoyin Mutane Ne Ta Hanyoyi Guda Biyu Wadanda Mutane Da Dama Basu San Cewar Wayoyinsu Suna Kamuwa Da Cutar Bayiros Ta Sanadiyyar Wannan Hanyoyi Ba.

Hanya Ta Farko Itace, Ta Hanyar Turi Da Ake Yimaka Ta Computer, Idan Kaje A Turama Film Ta Computer Kota Wata Wayar Ta Android To Matukar Akwai Bayiros Akan Wannan Wayar Zata Iya Sakawa Wayarka Wannan Matsalar.

Hanya Ta Biyu Itace Ta Hanyar Yawan Bibiyar Wasu Website Domin Daukowa Films, Musics, Images Ko Applications, Wannan Hanya A Yanzu Tana Da Matukar Tasiri Wurin Sakawa Wayoyyinku Irin Wadannan Matsaloli Na Kamuwa Da Jinyar Bayiros.

Saboda Haka Yana Da Kyau Kayi Kokari Ka Kiyaye Bin Wadannan Hanyoyi Idan Kuma Bazai Iyuba Saboda Duk Kan Wadannan Abubuwa Da Muka Lissafo Sun Zama Mana Dole Muyi Amfani Dasu To Ga Solution Na Karshe Wanda Muka Samo Muku.

Wannan Hanya Itace Ta Hanyar Download Na Wannan Manhaja Mai Kashe Duk Wasu Kwayoyin Cututtuka Dake Damun Wayoyinku Ko Ke Bibiyar Wayoyinku Na Android.

A Karshen Wannan Bayani Zamu Ajiye Muku Link Wanda Zaku Saukar Da Wannan Application Cikin Sauki Domin Dukkan Wurin Da Zakaje Ka Saukar Dashi Zasuce Saika Biya Kudi.

Amma Mu Anan Munsamo Wanda Bazaka Biya Ko Sisi Ba, Sannan Zaka Iya Yin Scanning Akowane Lokaci Ko Duk Bayan An Turama Wani Abu Akan Wayarka Ko Duk Bayan Sati.

Yin Hakan Zaiyi Matukar Taimakawa Lafiyar Wayarka Dakuma Memory Card Din Dake Kan Wayarka, Domin A Yanzu Bawai Iya Memory Ne Kadai Bayiros Yake Bawa Matsalaba, A, a Har Kan Wayarka Shima Yana Iya Samun Matsala.

Don A Yanzu Naga Wata Waya Da Irin Wannan Matsalar Ta Faru Da Ita Wanda Anyi Anyi A Goge Wata Folder Amma Taki Goguwa To Wannan Matsala Ce Babba Wadda Wata Rana Zata Iya Bada Wata Matsalar Da Tafi Waccan.

Bayan Ka Sauke Wannan Manhaja Ta Goge Bayiros Dakuma Dubawa Koma Wayartaka Tana Da Wannan Matsala To Saika Bawa Wannan Application Dukkan Wata Dama Daya Nema Daga Nan Zai Kaika Cikinsa Inda Zaka Zabi Wurin Da Aka Rubuta Deep Scan.

A Hausa Wato Ya Duba Komai Da Komai Nakan Wayarka To Anan Zaka Jira Wannan Application Yagama Searching Na Dukkan Folders Da Musics Da Vidoes Da Images Da Komai Da Komai Nakan Wayarka Kafin Daga Karshe Ya Nunama Abubuwan Da Suke Da Matsala Akan Wayarka Kai Kuma Saika Gogesu.

To Wannan Shine Yakawo Mu Karshen Wannan Darasi Inda Muke Fatan Zaku Kasance Da Wannan Shafi Namu Mai Albarka Domin Jinmu Dauke Da Wani Sabon Darasin Dangane Da Wayoyin Android Wato Wayoyin Zamani.

Ga Link Na Wannan Application Saiku Danna Rubutun Dake Kasa Mai Dauke Da Sunan Wannan Application Domin Fara Amfani Da Wannan Manhaja.

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!