Yadda Zaka Samu Kudi Ta Hanyar Play Din Games Da Wayarka Ta Android.
Yadda Zaka Samu Kudi Ta Hanyar Play Din Games Da Wayarka Ta Android.
Jama,a Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci, Sannunmu Da Sake Jamewa Daku A Cikin Wannan Shafi Namu Mai Albarka Hikimatv.
Inda A cikin Posting Din Namu Nayau Zamu Kawo Muku Cikakken Bayani Akan Yadda Zakayi Play Na Game Kasamu Kudade Masu Yawa.
Karanta: Yadda Ake Gane Fake Alert Na Banki
Saika Daure Ka Karanta Wannan Bayani Gaba Daya Domin Fahimtar Abin Dalla- Dalla Idan Kuma Ka Karanta Baka Ganeba To Zamu Ajiye Muku Link Din Video A Kasa Saiku Kalla Wata Kila Hakan Ya Zama Hanya Mafi Sauki Gareku.
To Da Farko Dai Nasan Wasu Zasuyi Mamaki Idan Sukaji Ance Kayi Play Din Game Kasamu Kudi, To Hakikanin Gaskiya Babu Wani Abun Mamaki A Yanzu Domin Kuwa Zamani Ya Sanja Komi Ya Sanja.
A Yanzu A Wannan Rayuwa Da Muke Ciki Zamani Ya Sanja Komai Da Komai Mutane Kwakwalansu Sun Bude, idan Kayi Duba Da Mafi Akasarin Al’umma Shine Kowa Tunaninsa Tayaya Zanyi Kudi Ko Wace Hanya Zanbi Nasamu Kudi.
Karanta: Sanarwa Ta Musamman Ga Wadanda Suka Karbi Bashin Kudin Nirsal
To Wannan Dalili Da Kuma Tunani Shine Yasa Mutane Suke Ta Bin Hanyoyi Kala-kala Daban-daban Domin Ganin Sun Samu Kudi, wasu Harma Kaucewa Suke Subi Hanyar Dabata Daceba Wajen Ganin Sun Samu Kudi.
To Idan Kayi La,akari Da Wannan Dalilai Zakaga Cewan Ba Komai Bane Kuma Ba Wani Abin Mamaki Bane Don Ansamu Hanyar Samun Kudi Ta Sanadiyyar Play Din Games.
Nariga Nasani Kuna Mamaki Ne Kan Cewar Tayaya Mutum Zaiyi Game Kuma Abashi Kudi, to Ga Dalili Wanda Da Kunji Abin Zai Daina Baku Mamaki.
Da Farko Dai A Baya Kunayin Game Ne Batare Da Kun Bude Datar Wayanku Ba, Wato Kuna Play Na Game Batare Da Kunsayi Databa Ko Kunyi Wata Register Ba.
To Wannan Game Na Yanzu Dole Saikana Da Data Kuma Dole Saikayi Register Kafin Kafara Yinsa, To Kunga Kuwa Babu Mamaki Idan Akace Za,a Iya Samun Kudi Ta Hanyar Yin Wannan Game.
Dannan A Cikin Wannan Game Zaka Iya Zuba Kudinka Kamar Naira Dubu Biya Dubu Biyu Ko Dubu Uku Domin Kasayi Coins Din Da Zakayi Game Sosai Domin Kasamu Alheri.
Sannan Wani Abinda Yakamata Kasani Shine Bazaka Samu Wannan Coins Ba Harsai Kayi Winning A Wannan Game Da Kake Play Nasa Saboda Haka Yana Da Kyau Kasan Irin Game Din Da Zakayi.
Zaben Game Mai Sauki Wanda Zaka Iya Shine Mafita Idan Kuma Ba Hakaba Kayi Asara Akwai Games Da Yawa Wanda Saika Zaba Ka Garje.
karanta: Yadda Zaka Maida Video Zuwa Audio Wato Mp4 To Mp3
To Idan Kana Da Muradin Yin Wannan Game Akwai Link Na Video Da Zamu Ajiye Muku Wanda Zaku Hau Kansa Ku Kalla Ta Sanadin Haka Zaku Samu Damar Gane Wannan Bayani Danayi Muku Dalla Dalla.
Sannan Za,a Nuna Muku Yadda Zakuyi Withdraw Wato Ku Cire Kudaden Da Kuka Tara Tare Da Dora Naku Kudaden A Cikin Wannan Application Cikin Sauki.
Sannan Idan Kayi Register Akwai Wasu Yan Coins Da Suke Badawa Wanda Zaka Iya Farawa Dasu Sai Dai Baizama Lalle Kasamu Kudi Mai Yawaba, Saboda Bazaka Samu Damar Yin Wadannan Games Da Yawaba.
Mungode Mungode Mungode Sai Mun Hadu Daku A Darasi Na Gaba Ga Link Dinnan A Kasa Saiku Danna Kansa Domin Kallon Videon Kai Tsaye.
Download Play And Make Money Now
Allah ya bada sa a