Download

Yadda Zaka Samu Sama Da ₦2500 Free Airtime

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Babu bata lokaci kabi wadannan Hanyoyi kamar haka 👇

Ka shiga nan

Download App Here

Idan ka shiga download app here din zaiui redirect dinka zuwa Play Store kayo Download app din bayan ka bude zakaga

Sign-up with Email/Phone Number, saika zabi wanda zaifi maka sauki

Bayan ka gama Register saika duba Email zakaga tun turama Message kayi Confirm saika shiga Go to Setting

Daga nan Saika dawo ka shiga App din zakaga #Profile daga kasa saika shiga sannan ka duba sama zakaga Setting ka shiga
👇
Daga nan saika shiga inda aka rubuta Phone Number Setting
Saika shiga kasa number kayi verified shikenan ana take zasu baka kyautar ₦100 amma saika gayyato wani yayi register

Duk mutum1 dakai invited zasu baka N100 shima su bashi
idan zaka cire kudin saika. Profile saika duba inda aka rubuta Get ₦100 Saika shiga anan zakaga kudinka sai kayi Redeem, suna biyane ta Airtime.

Domin gayyato wani ta link dinka Saika shiga Profile, sannan ka shiga Get₦100 saika duba daga kasa anan zakaga Link dinka sai kayi copy kaje kayi share, duk mutun daya idan ka gayyato zasu baka ₦100

Allah ya bada sa a

Note: ammafa ku sani wannan garabasa na dan lokaci ne, dan haka zasu iya rufewa a koda yaushe.

ga bidiyon ku kalli yadda zakuyi

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!