Application da Zai Baka Damar Tsayar da Kowace Irin Tallah ta Cikin App
Assalamu alaikuma Warahamatullah, barkanmu da sake kasancewa a wannan shafin namu mai Albarka na Hikimatv
A yau nazo muku da wani application wanda zakuji dadin amfani dashi wato application din da zai baku damar tsayar da tallan da take fitowa acikin wasu application din.
Wani lokacin zakaga wasu apps din suna zuwa da tallah aciki wanda zakaga kana cikin amfani dasu amma sai kaga tallah tana hanaka jin dadin amfani dashi kasancewar app din akwai talla acikinsa.
To yanzu wannan application din zai baka damar tsayar da tallan acikin kowane application.
Dan haka ga application din a kasa saika danna download dake kasa domin saukar da application din
Download Now
Bayan kayi download dinsa saika bude shi ka shiga wajen kunna shi saika kunna shikkenan sai kayi minimizing kaje kayi amfani da apps dinka, shikkenan zakaga sauran apps din da suke da talla sun dena nuna tallan
ga bidiyon yadda zakuyi