Tutorials

Yadda Zaka Sayi 1GB Akan ₦100 5GB Akan ₦500 A Layin MTN A Duk Ranar Talata.

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Yadda Zaka Sayi 1GB Akan ₦100 5GB Akan ₦500 A Layin MTN A Duk Ranar Talata.

Assalamu Alaikum jama’a barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.

A yau nazo muku da wata hanya wanda zaka sayi data 1gb akan ₦100 kokuma 5gb akan ₦100 a layin MTN.

Da farko zakaje google playstore ka dauko Application na MTN na My MTNng

Bayan kayi download dinsa saika budeshi kayi Register da Number wayar ka zaka sanya number waya saisu tura maka da code a sim din naka sai kazo kasa, daga nan App din zai bude bayan ya bude cikinsa, saika duba inda aka Rubuta Offers saika shiga

Da zarar ka shiga anan zakaga Offers guda biyu na farko shine wanda zaka sayi 1gb akan ₦100 Na biyu kuma shine zaka sayi 5GB akan ₦500 saika zabi wanda kakeso saika danna kansa

Da zarar ka danna zai bude maka sai kayi scratch dinsa anan zakaga ya budema sai kayi buy ka saya

Amma ka tabbata da kudi a layin naka domin zasu dauki kudin ne su sayarma

Bayan ka saya shikkenan sai kaje kaci gaba Da Amfani Da Ita Amma Zatayi Expire 1 Day.

Mungode Sai Munhadu Daku A Wani Sabon Posting Anan Gaba Inda Muke Fatan Zaku Kasance Da Wannan Shafi Namu Mai Albarka A Kowane Lokaci.

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!