Ga wata Sabuwar Dama Ga Matasan Nigeria daga Kungiyar – Peace Ambassadors Centre

Assalamu Alaikum warahamatullah barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka na HikimaTv. A yau nazo muku da wata sabuwar dama ga matasan Nigeria daga kungiyar Peace Ambassadors Centre for Humanitarian Aid and Empowerment Tare da hadin gwiwar Nigeria North East. Wannan de wani shirine da kungiyoyin suka shirya shi domin tallafawa … Continue reading Ga wata Sabuwar Dama Ga Matasan Nigeria daga Kungiyar – Peace Ambassadors Centre