Jerin Jahohin da Har Yanzu Ba’a Rufe Cike Tallafin Kudi Na Ng-Cares Ba
Assalamu Alaikum jama’a barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya. Kamar de yadda kuka sani shirin Ng cares shiri ne da gwannati ta fito dashi domin taimakawa talakawa yan Nigeria domin rage radadin annobar korona birus, wanda mutane dayawa sun cike wannan shirin tun a mataki na farko. Wanda a yanzu … Continue reading Jerin Jahohin da Har Yanzu Ba’a Rufe Cike Tallafin Kudi Na Ng-Cares Ba
Copy and paste this URL into your WordPress site to embed
Copy and paste this code into your site to embed