Yadda Zakayi Katin Zabe Ta Cikin Wayar ka Cikin Sauki

Assalamu Alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya. Kamar de yadda kuka sani Hukumar zabe ta kasa wato INEC ta fitar da hanyar da zakuyi gyaran katin zabenku da kanku ta hanyar amfani da wayoyon ku. Tun a shekarar 2021 de hukumar ta bude shafin nata domin bawa masu sha,awar … Continue reading Yadda Zakayi Katin Zabe Ta Cikin Wayar ka Cikin Sauki