Matasa ga dama ta Samu: Yadda Zaka Nemi Aiki A Hukumar Lafiya
Hukumar lafia ta jahar borno ta sanar da daukar sababbin ma’aikatan lafiya acikin kananun asibitoti da Kuma manya dake fadin jahar gaba daya. Wanann sanarwa ta fito ne daga babban gidan jaridar turanci na yankin arewa wato daily trust inda suka bayyana wannna sanarwa ta fito daga hukumar kula da lafiya ta jahar. Ana sanarwa … Continue reading Matasa ga dama ta Samu: Yadda Zaka Nemi Aiki A Hukumar Lafiya
Copy and paste this URL into your WordPress site to embed
Copy and paste this code into your site to embed